Hausa Hip-Hop

Feezy Ft Dj AB – Cele

Feezy Ft Dj AB – Cele

Feezy Ya Saki Sabuwar Wakarsa Mai Taken Suna “Cele” Wannan Waka Ta Hada Da Fitaccen Mawakin Hausa Hip Pop Wato Wanda Akafi Sani Da Dj AB Gaskiya Zanso Masoya Wannan Mawaka Suji Wannan Waka Saboda Tayi Dadi Sosai.

Feezy has released his new song “Cele“. This song features the famous Hausa hip pop singer who is better known as Dj AB.

Zaka Iya Sauraran Wannan Waka Ko Kuma Kadanna Download Here Domin Sauke Wannan Waka Acikin Wayarka Ta Android Cikin Sauki.

Kasance Da ArewaTalent.Com A Kodayaushe Domin Samun Sababbun Latest Update Akan Kannywood, Wakokin Hausa, Labaran Duniya Da Daisauransu.

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button