Hausa Songs

Auta Waziri – Kece Tawa

Auta Waziri yasaki sabuwar wakarsa mai suna “Kece Tawa”.

Wannan waka tana daya daga cikin wakokin sabon album dinsa mai suna “Wayasan Gobe”.

Zaka iya sauraran wannan waka daga kasa ko kuma ka danna Download Here domin sauke wannan waka a cikin wayarka.

DOWNLOAD HERE

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button