Hausa Hip-Hop

NT4 – ShutDown

NT4 – ShutDown

Fitaccen mawakin Hausa Hip Hop wato NT4 ya saki wata sabuwar wakar sa mai suna “ShutDown” gaskiya zanso ace masoya wannan babban mawaki sun saurari wannan waka saboda tayi dadi sosai.

Related Articles

Zaka iya sauraran wannan waka ko kuma kadanna NT4 – ShutDown domin sauke ta acikin wayarka ta Android cikin sauki kuma kyauta.

NT4 – ShutDown

Kasance da ArewaTalent.Com domin samun sabbin wakokin hausa ko kuma naija music dan samun nishadi a rayuwa.

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button