Hausa Songs
Umar MB – Zabi
Download song Umar MB – Zabi Mp3 Audio
Mawaki Kuma Makadi, Umar MB, Ya Sako Sabon Karamin Album Dinsa Mai Suna “Farin Wata Sha Kallo” Wannan Karamin Album Din Wanda Akafi Sani Da “Ep” Yayi Wakoki Guda 6 A Ciki, Duk Cikin Wakokin Babu Na Zubarwa,
Sannan Wakokin Yayisu Ne Kuce Duka Na Soyayya, Kamar Yanda Akasan Mawakin Shima Akwai Kokari Sosai Wajen Raira Wakokin Soyayya.
Umar MB – Zabi
gaskiya muna anfana DA wakarka kuma muna nishadan tuwa