Education

FEDERAL UNIVERSITY DUTSE TA FARA SAYARDA FORM NA IJMB 2022

Hukumar makarantar federal University Dutse ta karkashin Consultancy Service Directorate na sanar da dalibai cewar ta fara sayarda form na IJMB Admission na shekarar karatu ta 2022.

Anfara sayarda form din a ranar 4th January 2022 a FUD consultancy service Dutse ko kuma a FUD residential study center wanda ke a maiduri Road Kano. Za’a biya N5,000 kudin form (non refundable) a FUD microfinance Bank Dutse ko kuma a kowane branch na Fidelity Bank dake a fadin kasarnan ta FUD consultancy service account number: 4011303759.

Abubuwan da ake bukata wajan samun admission sune kamar haka:

1.        Minimum of 5 o’ level credits wanda ya hada da English da Mathematics a zaman da bai wuce 2 ba

Za’a rufe sayarda wannan form a ranar 31st March 2022. Domin neman Karin bayani sai a tuntubi wadannan lambobi kamar haka: 09092360442, 08066361956

Wannan sanarwa ta fito daga bakin Dr. Ibrahim Muhammad Adam, coordinator Academic service

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button