Hausa Songs

Abdul D One – Lamba

Abdul D One – Lamba (Official Audio) 2022

Abdul D One ya saki wata sabuwar wakarsa mai taken suna “Lamba” featuring Adam A. Zango, Wannan waka itama tana daya cikin wakokin cikin shirin film din LAMBA.

Zaka iya sauraran wannan waka ko kuma kadanna Abdul D One – Lamba domin sauke ta acikin wayarka ta Android cikin sauki kuma kyauta.

Abdul D One – Lamba

Kasance da ArewaTalent.Com domin samun sabbin wakokin hausa ko kuma naija music dan samun nishadi a rayuwa.

One Comment

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button