Hausa Songs

Abdul D One – Rai Da Rayuwa Ft. Shamsiyya Sadi

Abdul D One – Rai Da Rayuwa Ft. Shamsiyya Sadi (Official Audio) 2022

Abdul D One ya saki wata sabuwar wakar sa mai suna “Rai Da Rayuwa” itama wannan waka tana daya daga cikin sabon album dinsa mai suna “ALKALI Ep” na wannan shekara ta 2022.

Zaka iya sauraran wannan waka ko kuma kadanna Abdul D One – Rai Da Rayuwa Ft. Shamsiyya Sadi domin sauke ta acikin wayarka ta Android cikin sauki kuma kyauta.

Abdul D One – Rai Da Rayuwa Ft. Shamsiyya Sadi

Kasance da ArewaTalent.Com domin samun sabbin wakokin hausa ko kuma naija music dan samun nishadi a rayuwa.

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button