Education

Abubuwan Da Dalibi Ke Bukata A POST UTME Regitration Na Makarantar Kust Wudil 2020/2021

Assalamu Alaikum,

Barkanmu da sake saduwa a wannan shafi mai albarka na Arewa Talent. Yau kuma munzo muku da cigaban bayani akan rijistar POST  UTME na Makarantar KUST Wudil.

Tsohon Dalibi Dama yariga yasaba da duk yadda ake gudanar da tsarin rijistar, amma sabon Dalibi yana da kyau yazama ya tanadi wadannan abubuwa kafin yaje Café mafi kusa dashi domin yin rijista ta POST UTME.

Abubuwan da dalibi Ke bukata sune kamar haka:

  1. Da farko akwai kudin da ake biyan makarantar N2,000.
  2. Hoto guda daya
  3. Certificate of Birth
  4. State/L.G.A Indigene Form
  5. SSCE NECO/WAEC/NABTEB

Domin samun cikakken bayani akan Courses da KUST Wudil ke gabatarwa Danna wannan 👉 Link

 

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button