Hausa Hip-Hop

Ahmerdy – Yar Arewa

Ahmerdy yakara sakin wata sabuwar wakarsa mai taken suna “Yar Arewa.” Dama kowa yasan wannan mawaki da kawowa masoyansa wakokin da zasu nishadantar dasu.

Related Articles

Zaku iya sauraran wannan waka ko kuma kudanna Ahmerdy – Yar Arewa domin sauke ta acikin wayarku ta Android cikin sauki kuma kyauta.

Ahmerdy – Yar Arewa

Kukasance da ArewaTalent.Com domin samun sabbin wakokin hausa ko kuma naija music dan samun nishadi a rayuwa.

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button