Education

AL-ISTIQAMA UNIVERSITY KANO SCHOLARSHIP 2021

A.A Rano Foundation da hadin gwiwar Al-ISTIQAMA  University Sumaila, Kano sun samar da Full Scholarship Award ga daliban jahar kano wadanda suka cancanta domin karanta wadannan courses kamar haka:

  1. B.A Islamic Studies
  2. B.Sc Economics
  3. B.Sc Accounting/ Taxation
  4. B.Nsc Nursing
  5. BMLs Medical Laboratory science       
  6. B.Sc Biology
  7. B.Sc Mathematics
  8. B.Sc Chemistry
  9. B.Sc Computer science
  10. B.Sc Computer software
  11. B.Sc Physic Electronics

Duk dalibin dakada sha’awar wannan scholarship wajibine yazamo yanada 5 credits a zaman jarrabawa (WAEC KO NECO) guda 2 sannan kuma dalibi yazamo yanada JAMB/NUC requirements na wadancan subjects dake sama.

Domin cike wannan scholarship sai a ziyarci wannan shafi kamar haka: https://forms.gle.GfhduijTzrWep8f2A  a inda zaayi uploading na bio data dadai sauransu kafin ranar Laraba 26th May 2021 a inda za’ayi screening a wannan rana.

Za’a tuntubi daliban dasukayi nasara ta hanyar email dinsu domin karbar admission letter.

Allah yabada sa’a

One Comment

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button