Hausa Songs
Ali Jita – Royal Love Ft. Dj Ab
Ali Jita – Royal Love
Ali Jita ya saki wata sabuwar wakar sa mai suna “Royal Love” tare da Dj Ab wannan masoya jin wakokin soyayya na zakuji dadinta sosai.
Zaka iya sauraran wannan waka ko kuma kadanna Ali Jita – Royal Love Ft Dj Ab domin sauke ta acikin wayarka ta Android cikin sauki kuma kyauta.
Ali Jita – Royal Love Ft. Dj Ab
Kasance da ArewaTalent.Com domin samun sabbin wakokin hausa ko kuma naija music dan samun nishadi a rayuwa.