Hausa Songs

Auta Mg Boy – Bazan Rabu Dake Ba

Auta Mg Boy – Bazan Rabu Dake Ba (Official Audio) 2022

Auta Mg Boy ya saki wata sabuwar wakar sa ta soyayya mai suna “Bazan Rabu Dake Ba” itama wannan waka tana daya daga cikin sabbin wakokinsa na wannan watan karshen shekara wato 2022.

Zaka iya sauraran wannan waka ko kuma kadanna Auta Mg Boy – Bazan Rabu Dake Ba domin sauke ta acikin wayarka ta Android cikin sauki kuma kyauta.

Auta Mg Boy – Bazan Rabu Dake Ba

Kasance da ArewaTalent.Com domin samun sabbin wakokin hausa ko kuma labaran duniya domin samun nishadi a rayuwa.

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button