Hausa Songs

Auta Mg Boy – Tsuntuwar So

Auta Mg Boy – Tsuntuwar So

Auta Mg Boy ya saki wata sabuwar wakarsa mai taken suna “Tsuntuwar So” Itama wannan wakar tana daya daga cikin sabon album dinsa mai suna “Garin So” na wannan shekara ta 2022.

Zaka iya sauraran wannan waka ko kuma kadanna Auta Mg Boy – Tsuntuwar So domin sauke ta acikin wayarka ta Android cikin sauki kuma kyauta.

Auta Mg Boy – Tsuntuwar So

Kasance da ArewaTalent.Com domin samun sabbin wakokin hausa ko kuma naija music dan samun nishadi a rayuwa.

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button