Hausa Songs

Auta Waziri Ft Khairat – Wayasan Gobe

Auta Waziri yasaki sabuwar wakarsa mai suna “Wayasan Gobe” tare da Khairat.

Wannan waka tana daya daga cikin wakokin sabon album dinsa mai suna “Wayasan Gobe”.

Zaka iya sauraran wannan waka daga kasa ko kuma ka danna Download Here domin sauke wannan waka a cikin wayarka.

DOWNLOAD HERE

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button