Hausa Hip-Hop

Bash Khan Ft. Asam G- Bama Wasa (Official Audio) 2021

Matasan mawakan nan wadanda suka shahara wajen raira wakokin Hausa Hip Pop wato Bash Khan da Asam G sun yakara sakin sabuwar wakarsu mai taken suna “BAMA WASA“.

Gaskiya zanso masoya wannan mawaka kusaurari wannan waka sosai saboda tayi dadin da bazan iya kwatanta muku yadda yake ba sai dai kun saurara.

Zaka iya sauraran wannan waka ko kuma kadanna Download Here domin sauke wannan waka acikin wayarka ta Android cikin sauki.

Read More: Abdul Asamg – KU BANI IN BAKU (Official Audio) 2021

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button