Biography / Tarihi

Cikakken Tarihin Lilin Baba

Shu’aibu Ahmed Abbas (an haife shi a ranar 2 gawatan Janairu shekara ta 1992), wanda aka fi sani da Lilin Baba, mawaƙin Najeriya ne, marubuci, mai rikodin, ɗan wasan fim kuma ɗan kasuwa.[1][2] Lilin Baba ya yi fice a masana’antar shirya fina- finan Kannywood.

Saboda rawar da ya taka a fim ɗinsa na farko mai suna Hauwa Kulu.[3] An zabe shi a City People Entertainment Awards na 2018 Arewa Most Promising Music Act of the Year Ya lashe kyautar Arewa Best RnB Music Act of the Year 2019 a kyautar City People Entertainment Awards.

Wakokinsa

  • Aisha 2017
  • Girgiza baya 2018
  • Baya Baya 2018
  • Nida Kune 2018
  • Asha Ruwa 2018
  • Zance ya kare 2018
  • Tsaya 2018
  • Bazama ND
  • India dadi 2020

Iyali

A ranar 18 ga watan yuni, 2022 Jarumin ya auri jarumar Kannywood wacce aka sani da Ummi Rahab.[6]

Kucigaba da kasancewa da shafinmu mai albarka na manuniya tv mungode da ziyararki

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button