Jobs

Damar Samun Aiki a Kano State Primary Health Care 2022

Wannan Sanarwa c eta musamman ga wadandasuka nemi aikin tun tsohuwar sheakara wato 2021 domin samin gurbi amma basu sami wani bayani daga hukumar, a yanzu haka kofa a bude take ga dukkan wanda ya nema.

Idan kuna daga cikin wadanda suka nemi aiki a hukamarb ta Kano State Primary Health Care to ga yadda jadawalin zuwa interview zai kasance:

Ranar Alhamis 30th Decmember 2021 itace ranar masu fannin CHEW da karfe 9:00am, masu bangaren JCHEW kuwa sune a ranar Juma’a 31st December 2021 da karfe 9:00am, Nurses a Ranar Asabar 1st January,2022 da karfe 9:00am, Sannan za’a dora da MIwifery a Ranar Talata 4th January 2022 da karfe 9:00am, sai kuma PHARM,MLT, da HIT  suma zasu halarta aranar 5th January 2022 da karfe 9:00am sai bangaren dake a karshe shine Remaining Cadres a ranar 6th January 2022 da karfe 9:00am.

Wanda duk yake da wata tangarda yazo da original Copies na Credentials dinsa da kuma license.

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button