Hausa Songs

Hamisu Breaker Ft Isah Ayagi – Bakan Gizo

Download song Hamisu Breaker Ft Isah Ayagi – Bakan Gizo Mp3

Hamisu Breaker Ft. Isah Ayagi – Ashe Zuma Kama Takeyi Da Kuda Bakan Gizo shi ke shanye Ruwa Mp3 Song BAKAN GIZO wannan wata sabuwar wakace wadda manyan mawaka sukayi hadin guiwa wajen kawo muku ita, Wato Hamisu Breaker da kuma Isah Ayagi.

Wakar tayi dadi sosai Domin sun zuba basira wajen rerata Bakan gizo dai Kowa yasan ma’anar wannan kalmar a hausance To shine suka rera mai waka.

Download and enjoy below:


Hamisu Breaker Ft Isah Ayagi – Bakan Gizo

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button