Hausa Songs
Hussaini Danko – Fansar Kauna
Hussaini Danko – Fansar Kauna
Hussaini Danko ya saki wata sabuwar wakar sa mai suna “Fansar Kauna” itama wannan waka tana daya daga cikin sabon album dinsa mai suna “Ya Kasuwa Ep” na wannan shekara ta 2020.
Zaka iya sauraran wannan waka ko kuma kadanna Hussaini Danko – Fansar Kauna domin sauke ta acikin wayarka ta Android cikin sauki kuma kyauta.
Kasance da ArewaTalent.Com domin samun sabbin wakokin hausa ko kuma labaran kannywood dan samun nishadi a rayuwa.