Hausa Music Videos

Hussaini Danko – Kujerar So

Hussaini Danko ya saki bidiyon wata sabuwar wakarsa mai taken suna “Kujerar So.” Wannan waka an taka rawar gani acikinta gaskiya zanso masoya wannan mawaki kukalli wannan waka.

Yanzu haka zaka iya kallon bidiyon wannan waka a kasan wannan rubutun.

https://youtu.be/uh5EQxowSx8

Kasance da ArewaTalent.Com domin samun sabbin wakokin hausa ko kuma naija music dan samun nishadi a rayuwa da kuma murmusawa.

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button