Hausa Songs

Isah Ayagi – Amarsu ta Ango

Isah Ayagi ya saki wata sabuwar wakarsa mai taken suna “Amarsu ta Ango” wannan mawaki dama kowa yasan yayi fice wajen kawowa masoyansa wakokin da zasu nishadanta yanzu hakama nasan zasuji dadin wannan waka ma.

Zaka iya sauraran wannan waka ko kuma kadanna Isah Ayagi – Amarsu ta Ango Download Mp3 domin sauke wannan waka acikin wayarka ta Android cikin sauki kuma kyauta. Kasance da ArewaTalent.Com domin samun sabbin wakokin hausa harma dana naija music.

Isah Ayagi – Amarsu ta Ango Download Mp3

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button