Kannywood Series

Izzar So Episode 80 Original (Watch)

Kalli sabon shirin Izzar So Episode 80 (Complete) na wannan satin don ganin abunda zai faru a ciki.

Shirin Izzar So dai shirine wanda ake sakin Episode daya duk sati.

Ana sakin Izzar So duk sati a tashar YouTube mai suna BAKORI TV kowace ranar Lahadi da Karfe Takwas na Dare 8PM.

After last episode: Izzar So Episode 79

Kalli faifan bidiyon Episode 80 na wannan satin don ganin abunda zai faru daga kasa.

CLICK HERE TO WATCH

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button