Education

Jamb Introduces Two Additional Subjects to UTME

Hukumar shirya jarrabawar UTME wato JAMB (Joint Admissions and Matriculation Board) ta kara subjects guda biyu a jadawalin kwasakwasanta. Wadananna kwasakwasai sune Computer Studies da Physical and Health Education a UTME subjects da hukumar ke gabatarwa.

Hukumar ta bayyana cewar a yanzu dalibi zai iya zabar kodai Computer Studies ko kuma Physical and Health Education a matsayin courses guda hudu da dalibi zai dauka a UTME subject.

Hukumar ta kara dacewar ta kara wadannan subjects akan subjects guda 23 da hukumar ke gabatarwa wanda za’a amfani dasu a jarrabawar UTME ta wannan shekara.

Subjects da hukumar ke gabatarwa sune kamar haka:

Others are Agricultural Science, Arabic, Art, Biology, Chemistry, Christian Religious Studies, Commerce, Economics, French, Geography, Government, Hausa, History, and Home Economics, Igbo, Islamic Studies, Literature in English, Mathematics, Music, Physics, Principles of Accounts, Use of English, da Yoruba.

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button