Hausa Songs

Jb Yaseer – Yar Mama Ft. Sadi Sidi Sharifai

Jb Yaseer || Yar Mama || Official Audio || Ft Sadi Sidi Sharifai

Mawaki Jb Yaseer ya saki wata sabuwar wakar sa mai suna “Yar Mama” tare da tsohon mawaki wato Sadi Sidi Sharifai natabbata wannan waka zata nishadantar da masoya jin wakokin hausa.

Zaka iya sauraran wannan waka ko kuma kudanna Jb Yaseer – Yar Mama Ft. Sadi Sidi Sharifai Mp3 Download domin sauke ta acikin wayarka ta Android cikin sauki kuma kyauta.

Jb Yaseer – Yar Mama Ft. Sadi Sidi Sharifai Mp3 Download

Kasance da ArewaTalent.Com domin samun sabbin wakokin hausa ko kuma naija music dan samun nishadi a rayuwa.

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button