Education

Kano State Polytechnic Na Cigaba Da Bada Admission Na 2019/2020

Makarantar Kano state polytechnic na cigaba da bayarda admission ga daliban da suka nema a shekarar 2019/2020.

READ MORE: Sakamakon Jarrabawar Waec Na Makarantun Gwamnati Yafito || 2020

Bayan tsaikon da aka samu na Corona Virus (COVID 19) ne yasa da yawan dalibai suka shiga halin ni “ya su a inda suka shafe lokaci a gida ba cas ba as. Hakan tasa dayawan daliban basu san ana cigaba da bada admission din 2019/2020 ba.

Dalibai da yawa sun sami admission amma basu sani ba saboda rashin dubawa. Yanada kyau duk wanda yasan ya nemi makaratar kano poly daya  garzaya ya duba don tabbatar da ko ambashi admission ko ba’a bashi ba ta wayarsa ko café mafi kusa.

Dalibi zai biya Remita domin samun damar cire admission letter, Bayan dalibi ya cire admission letter zai koma makaratar domin tantancewa, bayan haka dalibin zai  koma ya biya kudin makaranta kodai a banki ko kuma a café mafi kusa.

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button