Recruitment
Keystone Bank Recruitment Exercise 2022/2023
Bankin Keystone ya Sanar da zai ƌauki ma’aikata wadanda suka kammala karatun Higher Institution.
Bankin ya bayyana haka a website dinsa a inda bankin ya kara jaddada yunkurinsa na taimakawa matasa wadanda suka kammala karatunsu na B.Sc, HND, ND da sauransu.
Da haka dukkan wadanda sue da sha’awar neman aikin sai subi dukkan ka’idojin da sua sanya domin samu.
Za’a iya cikewa wajen yin anfani da wayar hannu sannan idan kuma ba’a fahimta ba sai a tuntuƃi café mafi kusa domin yin rijistar, ko kuma a garzaya izuwa reshen bankin mafi kusa daku.
Yadda za’a cike
Za’a ziyarci website wannan website na banking www.keystonebankng.com domin cikewa.