Education

Kustwudil Ta Sanar Da Part Time Degree Programmes Na 2020/2021

Kust Wudil na sanar da masu sha’awar karatun Part Time Degree Programme na shekarar 2020/2021 Continuing and Innovative Education (ICIE).

Za’a dinga gudanar da karatun a ranar Juma’a da Asabar da kuma Lahadi a Wudil main campus of the University, da kuma Sports institute, Karfi da Kano State Institute for Information Technology, Kura:  

Kwasa-kwasan da za’ayi sune kamar haka:

(1) B. Agriculture (Hons.)

(2) B.Sc (Hons.) Geography

(3) B.Sc. (Ed.) Geography      

(4) B.Sc. (Ed.) Mathematics

(5) B.Sc. (Ed.) Physics

(6) B. Sc. (Ed.) Agric

(7) B.SC (Ed.) Chemistry

(8) B.Sc. (Ed.) Biology

Abubuwan da ake bukata:

  1. Dalibi yakasance yana da O’level wanda ya hadar da Lissafi da Turanci da kuma credits uku masu alaka da sciences, Dalibi dolane yakasance yana da maki 160 na Jamb 2020 / 2021 Unified Tertiary Matriculation Examination (UTME).
  2. Dalibin da ya nema da Direct Entry sai ya zama yana da National Diploma (ND), National Certificate in Education (NCE), da Interim Joint Matriculation Board (IJMB) Certificates da kuma dukkan wani Certificate mai alaka dake da Upper Credit (8 points) shine wanda zai nema.
  3. Hakana dalibin dake da kasa da Upper Credit (8 points) zai iya samu.
  4. Dalibin da zai nema da DE dolane yazama O’level dinsa na da alaka da kwasa-kwasa da ya nema.

Hanyoyin Siyan Application Form:

Dalibi zai shiga Universities ICIE website www.iciekustwudil.edu.ng Domin biyan kudin application Naira Dubu Bakwai da Dari Biyar (N7,500.00), sannan sai a cigaba.

Domin neman karin bayani website on: www.iciekustwudil.edu.ng or contact our Liaison Officers on: 07063059418, 08093028631, 08036164090, and 08104970536.

Mai Sanarwa:                                        

PROFESSOR ABUBAKAR MUSA

Director. Institute for Continuing and Innovative Education

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button