Hausa Music Videos

Larabeey – Jijjiga Ft. Adam A. Zango [Audio + Video]

Larabeey yasaki bidiyon wata sabuwar wakarsa mai taken suna “Jijjiga.” Wanda yayi featuring din wakar shine Adam A. Zango wannan waka tayi dadi sosai gaskiya zanso masoya wadannan fitattun mawaka su kalli bidiyon wannan waka.

Zaku iya sauraran wannan waka ko kuma kudannan Larabeey – Jijjiga Ft. Adam A Zango domin sauke ta acikin wayarku ta Android cikin sauki kuma kyauta.

Larabeey – Jijjiga Ft. Adam A Zango

Watch Now

Kukasance da ArewaTalent.Com domin samun sabbin wakokin hausa ko kuma naija music dan samun nishadi a rayuwa.

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button