Education

Ministry of Health Kano State College of Health Sciences & Technology Admission 2022/2023

Hukumar Makarantun College of Health Sciences & Technology sun sanar da Ranar da Za’a Farsa Sayar da Admission domin fara kartun 2022/2023, sanarwar ta fito ne daga official shafin yanar gizo-gizo na makaranatr.

Hukamar ta kara da ranar da za’a fara hadi da ranar da za’a rufe a sayan form din, ranar da aka sa domin fara sayar da form din shine, 22/02/2022 izuwa 05/03/2022.

Domin samin admission na wannan makaranta dalibai sais u kasance cikin shiri sannan kuma a sayi form din akan lokaci duba da yadda dalibai da dama ke jiran samun damar karatu na wannan shekara.

Domin samun Karin bayanai game yadda za’a saya da kuma da kuma yadda za’a biyan kudin sai danna wannan link: http//moh.knstate.healthcare

Domin tura tambaya kuma za’a iya tura sakon Eamail ta: support@moh.knstate.heathcare

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button