Hausa Hip-Hop

Mr 442 – Mace

Download song Mr442 Mace Mp3 Audio

Fitaccen mawakin barkwancin nan wato Mr 442 ya saki wata sabuwar wakarsa mai taken suna “Mace.

Related Articles

Wannan waka yayi tane akan darajar Mata yanda take akan Namiji, na tabbata yan mata wannan waka zata yimuku dadi sosai matuka.

Zaka iya sauraran wannan waka ko kuma kadanna Mr 442 – Mace domin sauke ta acikin wayarka ta Android cikin sauki kuma kyauta.

Mr 442 – Mace

Kasance da ArewaTalent.Com domin samun sabbin wakokin hausa ko kuma naija music dan samun nishadi a rayuwa da kuma murmusawa.

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button