Hausa Songs

Released Audio: Abdul D One – Inda Shakuwa

Abdul D One – Inda Shakuwa

Mawaki Abdul D One ya saki wata sabuwar wakarsa mai taken suna “Inda Shakuwa” Gaskiya zanso ace masoya wannan mawaki kun saurari wannan waka saboda tayi dadi sosai.

Zaka iya sauraran wannan waka ko kuma kadanna Abdul D One – Inda Shakuwa domin sauke ta acikin wayarka ta Android cikin sauki kuma kyauta.

Abdul D One – Inda Shakuwa

Kasance da ArewaTalent.Com domin samun sabbin wakokin hausa ko kuma naija music dan samun nishadi a rayuwa.

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button