Hausa Songs
Hamisu Breaker – Bangajiba
Download song Hamisu Breaker – Ban Gaji Ba Mp3 Audio
Mawakin Soyayyar nan wanda tauraronsa ke haskawa wato Hamisu Breaker Dorayi na Amjad Records yazo mana da sabuwar waka mai suna “Ban Gaji Ba”.
Wannan waka ta masoya mai taken “Ban Gaji Ba” itace wakarsa ta farko a wannan shekarar ta 2021.
Download the song below and share your thoughts:
Hamisu Breaker – Ni Ban Gaji Ba