Hausa Songs

Released Audio: Hussaini M Pizzah – Tambaya

Hussaini M Pizzah – Tambaya

Fitaccen mawakin nan wato Hussaini M Pizzah ya saki wata sabuwar wakar sa mai suna “Tambaya” itama wannan waka gaskiya tayi matukar dadi.

Zaka iya sauraran wannan waka ko kuma kadanna Hussaini M Pizzah – Tambaya domin sauke ta acikin wayarka ta Android cikin sauki kuma kyauta.

Hussaini M Pizzah – Tambaya

Kasance da ArewaTalent.com domin samun sabbin wakokin hausa ko kuma abubuwan da suka danganci education news da sauransu.

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button