Hausa Songs
Released Audio: Kasheepu Amjad Ft. Umar M Shareef x Nura M Inuwa x Hamisu Breaker – Zanen Zabo
Kasheepu Amjad Ft. Umar M Shareef x Nura M Inuwa x Hamisu Breaker – Zanen Zabo
Fitattun mawakan masana’antar kannywood wadanda akafi sani da Umar M Shareef, Nura M Inuwa, Hamisu Breaker tare da Kasheepu Amjad sun hada kai sun saki wata sabuwar wakar su mai suna “Zanen Zabo” wannan waka na tabbata zakuji dadinta sosai sai ma kun saurareta.
Zaka iya sauraran wannan waka ko kuma kadanna Zanen Zabo domin sauke ta acikin wayarka ta Android cikin sauki kuma kyauta.
Kasance da ArewaTalent.Com domin samun sabbin wakokin hausa ko kuma naija music dan samun nishadi a rayuwa.