Hausa Hip-Hop

Released Audio: Safaa – Inda Ass Ft. Mr442

Download Inda Ass song by Safaa Ft. Mr 442 (Ke Safaa Ina Zaki) Song Mp3 2022

Safaa ta cikin shirin kwana chasa’in ta saki sabuwar wakar ta mai suna “Inda Ass” da ita da Mr 442 wannan waka tayi dadi sosai.

Zaka iya sauraran wannan waka ko kuma kadanna Safaa – Inda Ass Ft. Mr442 (Ke Safaa Ina Zaki) domin sauke ta acikin wayarka ta Android cikin sauki kuma kyauta.

Safaa – Inda Ass Ft. Mr442

Kasance da ArewaTalent.Com domin samun sabbin wakokin hausa ko kuma naija music dan samun nishadi a rayuwa.

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button