Recruitment

[N-Power]: Yadda Zaka Sake Downloading Na N-Power Registration Slip 2020

N-Power

Barka da zuwa shafin AREWA TALENT, a wannan lokaci Insha Allahu zamu nuna maka yadda zaka duba Slip dinka na N-Power Batch C 2020.

Saboda dayawa mutane bayan sunyi rijistar N-Power daga baya kuma sunaso susake cirewa, Amma tayaya zaka kara cire Slip din N-Power Batch C 2020.

Kafin nan abinda zaka sani shine dole sai yazamana kasan Email address din da kayi rejista ta N-Power Batch C 2020 da kuma Password din da kasa wajen yin rejistar.

How to Check N-Power Slip Registration

Step 1: Zaka fara shiga portal din da ake yin rijista na N-Power shine zaka ganshi kamar haka. https://npower.fmhds.gov.ng/site/bayanka shiga yabude maka daga kasa zakaga ansa <I AGREE> daga kasansa kuma zakaga ansa Apply for N-Power,  Amma fa saika fara danna <I AGREE> sannan saika danna Apply for N-Power.

Step 2: Abuna biyu da zaka karayi bayan yabude maka portal din da kayi rijita ta N-Power daga kasa zakaga ansa Email Address saika saka Email din da kayi rijista ta N-Power Batch C 2020.  

Step 3: Abuna uku da zaka karayi shine bayanka saka Email Address dinka, daga kasansa zakaga ansa Password saika saka Password din dakayi rijista ta N-Power Batch C 2020.

Step 4: Abuna hudu da zaka karayi shine bayanka saka Password dinka, daga kasa zakaga ansa Log in to Portal saika danna shi kana danna shi zai shigar da kai Dashboard dinka na N-Power Batch C 2020.

How to Download N-Power Slip Registration

Yanzu kuma zamu nuna maka yadda zakayi Download na N-Power Slip Registration a browser dinka, Amma browser din da tafi saukin bada damar akayi download ita Chrome Browser saboda yadda zata nuna maka yafi na sauran browser din.   

Step 1: Bayan kayi login a browser dinka yabude maka daga saman browser din a gefe zakaga wasu Dot-Dot guda uku saika danna su.

Step 2: Bayanka danna su zakaga ansa Share saika danna share kana dannawa zai nuna maka WhatsApp, Gmail Account, Messenger, Print dadaisauran su.

Step 3: Bayanka danna Share ya nuna maka wadannan abubuwa sai kuma kadanna Print kana dannawa zai bude maka wani shafin, a shafin da ya bude maka zakaga ansa Save daga kasa saika danna shi kana dannawa shikenan yayi save akan wayarka.

Rubutu Masu Alaka: 

[MTN]: Yadda Zaka Sayi Data 800MB Akan Kudi N200 A Layinka Na MTN 2020

[Jamb]: Yadda Zaka Duba Jamb Result Dinka 2020

Ku Kasance Da Arewa Talent A Kowane Irin Lokaci Muma Zamu Cigaba Da Kawo Muku Abubuwa Wanda Zaku Dinga Karuwa Dasu Kuma Kuna Jin Dadinsu, Nine Naku Aminu B Yusuf CEO Founder Na Arewa Talent.

Domin Neman Karin Bayani Ko Kuma Bamu Wata Shawara Akan Wani Abu Zaku Iya Tuntubarmu Ta Wadannan Hanyoyi Kamar Haka.

Email: aminubyusuf20@gmail.com

WhatsApp: +2347010942309

Facebook: Arewa Talent

Instagram: ArewaTalent.Com.Ng

YouTube Channel: Arewa Talent Tv

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button