Recruitment

Nigerian Navy Sun Fitar Da Short List 2020 Test

Nigerian Navy ta saki short List na shekarar 2020 domin wadanda suka nema dasu duba domin ganin ko sunansu ya fito.

Hukumar ta bayyana cewar zata gudanar da wannan jarrabawa(Aptitude Test) a ranar 12th December 2020.  Duk wanda yaga sunansa zai tafi santar da ya zaba akan lokaci kada ya wuce 7:00 na safe.

Hukumar ta bayyana cewar bazata lamunci yin jarrabawar a santar da ba nan ka zaba ba. Duk wanda ya zama daya daga wadanda sukayi nasar ganin sunansu zasu taho da abubuwa kamar haka:

  1. Print out na application form wanda ke nuna bayanka
  2. Hoto passport me kala (colored) guda daya
  3. Kayan rubutu kamar 2B Pencil, biro, da cleaner
  4. Wajibine kowa ya taho da takunkumi (face mask)

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button