Education
NOMINATION FOR ICESCO AWARD ‘BAYAN’ FOR CREATIVE EXPRESSION IN ARABIC LANGUAGE- FEDERAL MINISTRY OF EDUCATION
Federal ministry of education na sanarda jama’a cewar Nigerian National Commission for the Islamic World Educational, Scientific and Cultural Organisation na gayyatar “yan kasa dasu shiga 2nd edition of ICESCO ” bayan” Award (Creative Expression in Arabic) na shekarar 2021
Sakamako ga wadanda suka ci gasar:
a. Elementry school children $ 1000
b. High school Teen $ 1500
c. University $ 2000
Domin cikakken bayani, sharuda da kaidoji dama yadda za’a cike wamnan gasa sai a danna wannan link: Apply Now