Hausa Hip-Hop
NT4 – Kudi Ft. Ginger GH
NT4 ya saki wata sabuwar wakarsa mai taken suna “Kudi.” Dashi da wani abokinsa mai suna Ginger GH, wannan waka tayi dadi sosai.
Zaka iya sauraran wannan waka ko kuma kadanna NT4 Ft. Ginger – Kudi domin sauke ta acikin wayarka ta Android cikin sauki kuma kyauta.
Kasance da ArewaTalent.Com domin samun sabbin wakokin hausa ko kuma naija music dan samun nishadi a rayuwa da kuma murmusawa.