Hausa Songs

Sadi Sidi Sharifai – Annabi Yaya Yake Ne?

Sadi Sidi Sharifai – Annabi Yaya Yake Ne? (Official Audio) 2022

Sadi Sidi Sharifai ya saki wata sabuwar wakar sa ta yabon Manzon Allah (S.A.W.) mai suna “Annabi Yaya Yake Ne” wannan waka fa tayi dadi sosai wallahi sai ma kun saurara.

Zaka iya sauraran wannan waka ko kuma kadanna Sadi Sidi Sharifai – Annabi Yaya Yake Ne? domin sauke ta acikin wayarka ta Android cikin sauki kuma kyauta.

Sadi Sidi Sharifai – Annabi Yaya Yake Ne?

Kasance da ArewaTalent.Com domin samun sabbin wakokin hausa ko kuma naija music dan samun nishadi a rayuwa.

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button