Hausa Songs
Salim Smart – Baiwar Allah Ft. Hairat Abdullahi
Salim Smart – Baiwar Allah
Mawaki Salim Smart ya saki wata sabuwar wakar sa mai suna “Baiwar Allah (Ina Sonki)” Ft. Hairat Abdullahi wannan waka ce da zata nishadantar daku zanso ace kun saurareta.
Zaka iya sauraran wannan waka ko kuma kadanna Salim Smart – Baiwar Allah Ft. Hairat Abdullahi domin sauke ta acikin wayarka ta Android cikin sauki kuma kyauta.
Salim Smart – Baiwar Allah Ft. Hairat Abdullahi
Kasance da ArewaTalent.Com domin samun sabbin wakokin hausa ko kuma naija music dan samun nishadi a rayuwa.