Hausa Songs

Salim Smart – Banso Kigane Ba

Fitaccen mawakin kannywood wanda akafi sani da Salim Smart yakara sakin sabuwar wakarsa mai taken suna “Banso Kigane Ba” Wannan matashin mawaki ya shahara wajen kawowa masoyansa wakoki na soyayya masu ratsa zuciya.

Zaka iya sauraran wannan waka ko kuma kadanna Download Here domin sauke wannan waka acikin wayarka ta Android cikin sauki kuma kyauta. Kasance da ArewaTalent.Com domin samun sabbin wakokin hausa da daisauransu.

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button