Hausa Songs

Salim Smart – Kaddarar Masoya Ft. Hairat Abdullahi

Mawaki Salim Smart ya saki wata sabuwar wakar sa mai suna “Kaddarar Masoya” tare da Hairat Abdullahi natabbata masoya jin wakokin hausa zakuji dadin wannan sabuwar wakar ta Salim Smart.

Zaka iya sauraran wannan waka ko kuma kadanna Salim Smart – Kaddarar Masoya Ft. Hairat Abdullahi domin sauke ta acikin wayarka ta Android cikin sauki kuma kyauta.

Salim Smart – Kaddarar Masoya

Kasance da ArewaTalent.Com domin samun sabbin wakokin hausa ko kuma naija music dan samun nishadi a rayuwa.

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button