Hausa Songs

Salim Smart – Ke Kadai

Salim Smart – Ke Kadai

Salim Smart ya saki wata sabuwar wakar sa mai suna “Ke Kadai” itama wannan waka tana daya daga cikin sabon album dinsa mai suna “Muradina Ep” na wannan shekara ta 2021.

Zaka iya sauraran wannan waka ko kuma kadanna Salim Smart – Ke Kadai domin sauke ta acikin wayarka ta Android cikin sauki kuma kyauta.

Salim Smart – Ke Kadai

Kasance da ArewaTalent.Com domin samun sabbin wakokin hausa ko kuma labaran kannywood dan samun nishadi a rayuwa.

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button