Hausa Music Videos
Sani Ahmad – Sai Dake (Official Video)
Sani Ahmad – Sai Dake (Official Video) 2022
Sani Ahmad ya saki bidiyon sabuwar wakar sa mai suna “Sai Da Ke” itama wannan waka tayi kyau sosai.
Duk da a kwanakin baya ya saki Audio na Sani Ahmad – Sai Dake .
WATCH VIDEO BELOW
Kasance da ArewaTalent.Com domin samun sabbin wakokin hausa ko kuma labaran kannywood dan samun nishadi a rayuwa.