Hausa Songs
TK ADAM DORAYI – Bata Tsufa
TK ADAM DORAYI – Bata Tsufa
TK ADAM DORAYI ya saki wata sabuwar wakar sa ta soyayya mai suna “Bata tsufa” Itama wannan waka tana daya daga cikin sabon album dinsa mai suna “KILLATACCIYA EP” na wannan shekara ta 2022.
Zaka iya sauraran wannan waka ko kuma kadanna TK ADAM DORAYI – Bata Tsufa domin sauke ta acikin wayarka ta Android cikin sauki kuma kyauta.
Kasance da ArewaTalent.Com domin samun sabbin wakokin hausa ko kuma labaran duniya domin samun nishadi a rayuwa.