Hausa Songs

Umar MB – Nana

Umar MB – Nana (Official Audio) 2020

Umar MB ya saki wata sabuwar wakar sa mai suna “Nana” itama wannan waka tayi dadi sosai ba sai ance komai ba sai ma kun saurara.

Zaka iya sauraran wannan waka ko kuma kadanna Umar MB – Nana domin sauke ta acikin wayarka ta Android cikin sauki kuma kyauta.

Umar MB – Nana

Kasance da ArewaTalent.Com domin samun sabbin wakokin hausa ko kuma naija music dan samun nishadi a rayuwa.

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button