Education

UPDATED 11 JAMB/UTME PAST QUESTION PAPERS 2022

Shin kanson tsallake siradin jarrabawar JAMB/UTME ka kuma iya shiga kowacce university a wannan shekarar?

Ga jerin past question papers na subject sama da goma wadanda idan ka tabbatar ka karantasu to babu shakka zaka iya zama daya daga wadanda zasu sami dumbum maki na jarrabawar UTME ta wannan shekara. Samun maki mai yawa kan iya baka damar shiga dukkan wata jami’a da kake da burin samun admission.

Wadannan sune jerin past question papers kamar haka:

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button