Hausa Music Videos

Salim Smart – Sarautar Mata By Momee Gombe Ft. Salisu Fulani

Salim Smart ya saki bidiyon wata sabuwar wakarsa mai taken suna “Sarautar Mata“. Anyi wannan bidiyon wakar ne da Salisu Fulani da Momee Gombe, wanda haka yasa muka ga ya dace mukawowa masoya wadannan jaruman wannan waka.

Wanda yanxu haka zaku iya kallon bidiyon wannan waka mai suna Sarautar Mata a kasan wannan rubutun.

Watch Now

Kasance da ArewaTalent.Com domin samun sabbin wakokin hausa ko kuma naija music dan samun nishadi a rayuwa.

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button