Hausa Music Videos

Umar M Shareef – ZUMA – Sterring Azima Gidan Badamasi – Deeni Yarima (Zakiru)

Umar M Shareef – ZUMA (Official Video) 2021

Fitaccen mawakin masana’antar kannywood kuma wanda akafi sani da Umar M Shareef ya saki bidiyon wata sabuwar wakarsa mai taken suna “ZUMA.” Wannan waka ta hada juraman kannywood irinsu Azima Gidan Badamasi, Deeni Yarima (Zakiru) natabbata idan kukalli wannan waka zata burge ku matuka.

Watch Now

Kukasance da ArewaTalent.Com domin samun sabbin wakokin hausa ko kuma naija music dan samun nishadi a rayuwa.

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button